Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Should endure suffering that the elect may obtain
Ayoyi game da Should endure suffering that the elect may obtain
Saboda haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton da yake cikin Kiristi Yesu, tare da madawwamiyar ɗaukaka.