Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Died to effect
Ayoyi game da Died to effect
Kamar dai yadda Musa ya ɗaga maciji a hamada, haka dole ne a ɗaga Ɗan Mutum,
don duk mai gaskata da shi ya sami rai madawwami.”
Shi wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu don yă cece mu daga wannan mugun zamani na yanzu, bisa ga nufin Allah wanda yake kuma Ubanmu,