Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Revealed in the gospel

2 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da Revealed in the gospel

  1. An kuma haɗa ku a cikin Kiristi lokacin da kuka ji saƙon nan na gaskiya, wanda yake labari mai daɗi na cetonku. Da kuka ba da gaskiya, sai aka yi muku alamar shaida a cikinsa da Ruhu Mai Tsarki.

  2. amma yanzu an bayyana ta ta wurin bayyanuwar Mai Cetonmu, Kiristi Yesu, wanda ya hallaka mutuwa ya kuma kawo rai da rashin mutuwa a sarari ta wurin bishara.