Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: The Scriptures are able to make wise to

2 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da The Scriptures are able to make wise to

  1. da kuma yadda tun kana ɗan jinjiri ka san Nassosi masu tsarki, waɗanda suke iya sa ka zama mai hikima zuwa ceto ta wurin bangaskiya cikin Kiristi Yesu.

  2. Saboda haka, ku rabu da ƙazamin hali da kuma kowace irin mugunta ku kuma yi na’am da maganar da aka shuka a cikinku da tawali’u, wadda za tă iya cetonku.