Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Have a token of, in their patient suffering for Christ
Ayoyi game da Have a token of, in their patient suffering for Christ
ba tare da kun ji tsoron waɗanda suke gāba da ku ta kowace hanya ba. Wannan alama ce a gare su cewa za a hallaka su, amma a gare ku za a cece ku, wannan tabbacin kuwa daga wurin Allah ne.
Gama an ba ku zarafi a madadin Kiristi cewa ba gaskatawa da shi kaɗai ba kuka yi ba, har ma ku sha wahala dominsa,