Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Should use self-denial to lead others to
Ayoyi game da Should use self-denial to lead others to
Ga waɗanda ba su da ƙarfi, na zama marar ƙarfi, domin in rinjayi waɗanda ba su da ƙarfi. Na zama dukan abu ga dukan mutane, domin ko ta yaya in zai yiwu, in ceci waɗansu.