Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Is far off from the wicked
Ayoyi game da Is far off from the wicked
Ceto yana nesa da mugaye, gama ba sa neman ƙa’idodinka.
Muna gurnani kamar beyar; muna ta ƙugi kamar kurciyoyi. Muna ta neman adalci amma ina; mun nemi fansa, amma yana can da nisa.