Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: No escape for those who neglect
Ayoyi game da No escape for those who neglect
yaya za mu tsira in muka ƙyale irin wannan babban ceto? Wannan ceto, wanda Ubangiji ne ya fara sanar, aka kuma tabbatar mana ta bakin waɗanda suka ji shi.