Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Is of grace

4 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da Is of grace

  1. ya ba mu rai sa’ad da ya tashe Kiristi daga matattu. Ta wurin alherin Allah ne aka cece ku.

  2. Allah ya cece ku ta wurin alheri sa’ad da kuka ba da gaskiya. Wannan kuwa ba yinku ba ne, kyauta ce daga Allah.

  3. wanda ya cece mu ya kuma kira mu ga rayuwar tsarki ba saboda wani abin da muka yi ba sai dai saboda nufinsa da kuma alherinsa. An ba mu wannan alheri cikin Kiristi Yesu tun fil azal,

  4. Gama alherin Allah mai kawo ceto ya bayyana ga dukan mutane.