Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: The gospel is the power of God to
Ayoyi game da The gospel is the power of God to
Ba na jin kunyar bishara, gama ita ikon Allah ne domin ceton kowa da ya gaskata, da farko ga Yahudawa, sa’an nan ga Al’ummai.
Gama saƙon gicciye wauta ne ga waɗanda suke hallaka, amma a gare mu, mu da ake ceto, ikon Allah ne.