Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Clothing

4 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da Clothing

  1. “Yanzu ka tashi, ya Ubangiji Allah, ka zo wurin hutunka,

  2. Zan suturta firistocinta da ceto, tsarkakanta kuma kullum za su rera don farin ciki.

  3. Gama Ubangiji yana jin daɗin mutanensa; yakan darjanta masu sauƙinkai da ceto.

  4. Ina jin daɗi ƙwarai a cikin Ubangiji; raina yana farin ciki a cikin Allahna. Gama ya suturce ni da rigunan ceto ya yi mini ado da rigar adalci, yadda ango yakan yi wa kansa ado kamar firist kamar kuma yadda amarya takan sha ado da duwatsunta masu daraja.