Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Sometimes uttered their predictions in verse
Ayoyi game da Sometimes uttered their predictions in verse
Sai Musa ya zo da Yoshuwa ɗan Nun suka faɗa dukan waɗannan kalmomi wannan waƙa a kunnen mutane.
Zan rera waƙa wa ƙaunataccena waƙa game da gonar inabinsa. Ƙaunataccena yana da gonar inabi a gefen tudu mai dausayi.