Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Enoch

5 ayoyi · 128 fannoni

Ayoyi game da Enoch

  1. Sa’ad da Enok ya yi shekara 65, sai ya haifi Metusela.

  2. Bayan ya haifi Metusela, Enok ya kasance cikin zumunci da Allah shekaru 300, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365.

  4. Enok ya kasance cikin zumunci da Allah, sa’an nan ba a ƙara ganinsa ba. Saboda Allah ya ɗauke shi.

  5. Enok ma, wanda yake na bakwai daga Adamu, ya yi annabci game da waɗannan mutane cewa, “Duba, Ubangiji yana zuwa da dubu dubban tsarkakansa