Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Prophet sent to Eli
Ayoyi game da Prophet sent to Eli
Wani mutum ya zo wurin Eli ya ce masa, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Ashe ban bayana kaina sosai ga mahaifinka lokacin da yake a Masar a ƙarƙashin Fir’auna ba?