Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Christ predicted to exercise the office of
Ayoyi game da Christ predicted to exercise the office of
Ubangiji Allahnku zai tayar muku da wani annabi kamar ni daga cikin ’yan’uwanku. Dole ku saurare shi.
Gama Musa ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai tasar muku wani annabi kamar ni daga cikin mutanenku; dole ku saurari duk abin da ya faɗa muku.