Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Exhort to faithfulness and constancy in God's service
Ayoyi game da Exhort to faithfulness and constancy in God's service
Sai Ruhun Allah ya sauko a kan Azariya ɗan Oded.
Ya fita ya je ya sadu da Asa ya kuma faɗa masa, “Ka saurare ni, Asa da kuma dukan Yahuda da Benyamin. Ubangiji yana tare da ku sa’ad da kuke tare da shi. In kuka neme shi, za ku same shi, amma in kuka yashe shi, zai yashe ku.
Amma game da ku, ku ƙarfafa kada ku fid da zuciya, gama za a ba ku ladan aikinku.”