Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Women sometimes endowed as
Ayoyi game da Women sometimes endowed as
“Daga baya kuma, zan zuba Ruhuna a bisan dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, tsofaffinku za su yi mafarkai, matasanku za su ga wahayoyi.