Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Shemaiah

3 ayoyi · 128 fannoni

Ayoyi game da Shemaiah

  1. Amma waɗannan kalmomin Allah suka zo wa Shemahiya, mutumin Allah, cewa,

  2. Sa’ad da Ubangiji ya ga sun ƙasƙantar da kansu, sai wannan maganar Ubangiji ta zo wa Shemahiya, “Tun da yake sun ƙasƙantar da kansu, to, ba zan hallaka su ba, amma zan cece su, ba zan kwararo fushina ta hannun Shishak a kan Urushalima ba.

  3. Game da ayyukan mulkin Rehobowam, daga farko zuwa ƙarshe, ba a rubuce suke a tarihin Shemahiya annabi da Iddo mai gani wanda yake zancen zuriyoyi ba? Aka kasance da yaƙe-yaƙe tsakanin Rehobowam da Yerobowam.