Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Prophets of God
Ayoyi game da Prophets of God
Sa’an nan Zerubbabel ɗan Sheyaltiyel da Yeshuwa ɗan Yozadak suka yi shiri suka kama aikin sāke gina gidan Allah a Urushalima. Annabawan Allah kuwa suna tare da su, suna taimakonsu.