Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: God spoke of old by
Ayoyi game da God spoke of old by
Na yi magana da annabawa, na ba su wahayi da yawa na kuma ba da misalai ta wurinsu.”
A dā Allah ya yi wa kakanni-kakanninmu magana ta bakin annabawa a lokuta dabam-dabam da kuma a hanyoyi iri-iri,