Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: To declare everything that the Lord commanded
Ayoyi game da To declare everything that the Lord commanded
“Ga abin da Ubangiji yana cewa, ka tsaya a filin gidan Ubangiji ka kuma yi magana ga dukan mutanen garuruwan Yahuda waɗanda suka zo sujada a gidan Ubangiji. Ka faɗa musu kome da na umarce ka; kada ka bar wata magana.