Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Peter

2 ayoyi · 128 fannoni

Nemi "Prophets"

Ayoyi game da Peter

  1. Amma a dā akwai annabawan ƙarya a cikin mutane, kamar yadda za a sami malaman ƙarya a cikinku. A ɓoye za su shigar da karkataccen koyarwa mai hallaka, har ma su yi mūsun Ubangiji mai iko duka wanda ya saye su suna kawo wa kansu hallaka farat ɗaya.

  2. Da yawa za su bi hanyoyinsu na rashin kunya su kuma sa a rena hanyar gaskiya.