Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: To be bold and undaunted

3 ayoyi · 128 fannoni

Ayoyi game da To be bold and undaunted

  1. Kai kuwa, ɗan mutum, kada ka ji tsoro, ko da sarƙaƙƙiya da ƙayayyuwa duk sun kewaye ka kana kuma zama a cikin kunamai. Kada ka ji tsoron abin da za ka faɗa ko ka firgita ta wurinsu, ko da yake su gida ne mai tawaye.

  2. Amma zan sa ka zama mai taurinkai da taurin zuciya kamar su.

  3. Zan sa goshinka ya zama da tauri kamar dutse, da tauri fiye da dutsen ƙanƙara ƙarfi. Kada ka ji tsoronsu ko ka firgita ta wurinsu, ko da yake su gidan ’yan tawaye ne.”