Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: The interpreters of dreams
Ayoyi game da The interpreters of dreams
Ga samarin nan guda huɗu Allah ya ba su sani da ganewar dukan irin littattafai da kuma koyarwa. Daniyel kuma ya iya gane wahayi da kowane irin mafarki.