Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Writings of, read in the synagogues every Sabbath
Ayoyi game da Writings of, read in the synagogues every Sabbath
Aka kuwa ba shi naɗaɗɗen littafin annabi Ishaya. Da ya buɗe, sai ya sami wurin da aka rubuta,
Bayan an yi karatu daga cikin Doka, da kuma Annabawa, sai shugabannin majami’ar suka aika musu suka ce, “’Yan’uwa, in kuna da wani saƙon ƙarfafawa domin jama’a, sai ku yi.”