Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Prophet of Judah
Ayoyi game da Prophet of Judah
Bisa ga umarnin Ubangiji, sai wani mutumin Allah ya zo daga Yahuda zuwa Betel, yayinda Yerobowam yake tsaye kusa da bagade don yă miƙa hadaya.