Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Jehu the son of Hanani

3 ayoyi · 128 fannoni

Ayoyi game da Jehu the son of Hanani

  1. Sai maganar Ubangiji ta zo wa Yehu ɗan Hanani game da Ba’asha,

  2. Ban da haka, maganar Ubangiji ta zo ta wurin annabi Yehu ɗan Hanani wa Ba’asha da gidansa, saboda dukan muguntar da ya aikata a gaban Ubangiji, ya tsokane shi yă yi fushi ta wurin abubuwan da ya yi, da kuma zama kamar gidan Yerobowam, da kuma domin ya hallaka gidan Yerobowam.

  3. Ta haka Zimri ya hallaka dukan iyalin Ba’asha, bisa ga maganar da Ubangiji ya yi game da Ba’asha ta wurin annabi Yehu.