Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophets: Holy prophets

3 ayoyi · 128 fannoni

Ayoyi game da Holy prophets

  1. (yadda ya yi magana tun tuni ta wurin annabawansa masu tsarki),

  2. “Ki yi murna a kanta, ya sama! Ku yi murna, ku tsarkaka! Ku yi murna, ku manzanni da annabawa! Allah ya hukunta shi saboda abin da ya yi muku.”

  3. Mala’ikan ya ce mini, “Waɗannan kalmomi amintattu ne gaskiya ne kuma. Ubangiji, Allahn ruhohin annabawa, ya aiki mala’ikansa, don yă nuna wa bayinsa abubuwan da za su faru nan ba da daɗewa ba.”