Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Laid up in holy chambers
Ayoyi game da Laid up in holy chambers
Sa’ad da suka fita daga haikali zuwa fili na waje inda mutane suke, sai su tuɓe rigunan da suka yi hidima da su su bar su a tsarkakan ɗakuna, su sa waɗansu riguna, don kada su tsarkake mutane ta wurin rigunansu.