Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Required to remain in the tabernacle seven days after consecration

4 ayoyi · 86 fannoni

Ayoyi game da Required to remain in the tabernacle seven days after consecration

  1. Kada ku bar ƙofar Tentin Sujada har kwana bakwai, sai ranakun naɗi suka cika, gama naɗinku zai ɗauki kwana bakwai.

  2. Abin da aka yi a yau umarni ne daga Ubangiji don yin kafara saboda ku.

  3. Dole ku kasance a ƙofar Tentin Sujada dare da rana har kwana bakwai, ku kuma yi abin da Ubangiji yake bukata, don kada ku mutu; gama abin da aka umarce ni ke nan.”

  4. Saboda haka Haruna da ’ya’yansa maza suka yi kome da Ubangiji ya umarta ta wurin Musa.