Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Services of, ineffectual for removing sin

2 ayoyi · 86 fannoni

Ayoyi game da Services of, ineffectual for removing sin

  1. Ko da yake Dokar Musa ta ce dole firistoci su kasance zuriyar Lawi, waɗannan firistoci ba su iya sa wani yă zama cikakke ba. Saboda akwai bukata wani firist kamar Melkizedek ya zo, a maimakon wani daga iyalin Haruna.

  2. Kowace rana kowane firist yakan tsaya yin hidimar ibadarsa; sau da sau yakan miƙa hadayu iri ɗaya, waɗanda ba za su taɓa kawar da zunubai ba.