Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: The linen breeches
Ayoyi game da The linen breeches
“Ka yi ’yan wandunan ciki na lilin don su rufe tsiraicinsu, tsayinsu zai kama daga kwankwaso zuwa cinya.
suka yi rawanin da lallausan lilin, da hulan lilin da rigunan ciki na lallausan lilin.