Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Keeping the sacred fire always burning on the altar
Ayoyi game da Keeping the sacred fire always burning on the altar
Dole a bar wutar da take bisa bagaden tă yi ta ci; kada tă mutu. Kowace safiya firist zai ƙara itacen wuta, yă shirya hadaya ta ƙonawa a bisa wutar yă kuma ƙone kitsen hadaya ta salama a kansa.
Dole a bar wutar tă ci gaba da ci a bisa bagade; kada tă mutu.