Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Slow to sanctify, themselves for God's services
Ayoyi game da Slow to sanctify, themselves for God's services
Firistoci fa, suka kāsa sosai don fiɗan dukan dabbobin da za a miƙa don hadayun ƙonawa; saboda haka ’yan’uwansu Lawiyawa suka taimake su har aka gama aiki kafin sauran firistoci su sami damar tsarkake kansu. Gama Lawiyawa sun fi firistoci himma wajen tsarkakewar kansu.