Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: All restitutions when the owner could not be found
Ayoyi game da All restitutions when the owner could not be found
Amma in mutumin da aka yi wa laifin ba shi da ɗan’uwa na kusa da za a biya diyya saboda laifin, sai diyyar tă zama ta Ubangiji, dole kuma a ba wa firist, haɗe da ragon da za a yi kafara da shi.