Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Worn by the high priest on the day of atonement
Ayoyi game da Worn by the high priest on the day of atonement
Zai sa toguwar lilin mai tsarki, tare da ɗan ciki na lilin; zai yi ɗamara da igiya kewaye da shi, yă kuma sa hular lilin. Waɗannan su ne riguna masu tsarki; saboda haka dole yă yi wanka kafin yă sa su.