Skip to content

Debir

9 verses

31.4100, 34.9600 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Debir

  1. Yoshuwa da Isra’ilawa duka suka juya suka kai wa Debir hari,

  2. suka hallaka birnin, da sarkinta da ƙauyukanta, suka karkashe dukan mazaunan wurin, ba su bar wani da rai ba. Suka yi wa Debir da sarkinta yadda suka yi wa Libna da sarkinta da kuma Hebron.

  3. A lokacin nan Yoshuwa ya je ya hallaka Anakawa daga ƙasar tudu. Daga Hebron, Debir da Anab. Daga dukan ƙasar tuddai na Yahuda, da kuma dukan ƙasar tudu ta Isra’ila, Yoshuwa ya hallaka su duka da garuruwansu.

  4. sarkin Debir, ɗaya sarkin Bet-Gader, ɗaya

  5. Daga can ya nufi Debir ya yi yaƙi da mutanen da suke zama a can (Dā sunan Debir, Kiriyat Sefer ne).

  6. Danna, Kiriyat Sanna (wato, Debir),

  7. da Holon, da Debir,

  8. Daga nan kuma suka ci gaba suka yaƙi mutanen da suke zaune a Debir (da ake kira a dā Kiriyat Sefer).

  9. Hilen, Debir,