Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Washing in water
Ayoyi game da Washing in water
Bayan haka sai ka kawo Haruna da ’ya’yansa a ƙofar Tentin Sujada ka yi musu wanka.
Sa’an nan Musa ya kawo Haruna da ’ya’yansa maza gaba, ya kuma wanke su da ruwa.