Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Purified by sprinkling of blood
Ayoyi game da Purified by sprinkling of blood
Ka ɗibi jinin da yake a kan bagade, da man shafewa, ka yafa a kan Haruna da rigunansa, da kuma a kan ’ya’yansa maza da rigunansu. Sa’an nan shi da ’ya’yansa maza da rigunansu za su tsarkake.