Ashan
31.8000, 34.9300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Ashan
Libna, Eter, Ashan,
Akwai kuma Ayin, Rimmon, Eter da Ashan, garuruwa huɗu ke nan da ƙauyukansu,
Ƙauyukan da suke kewayensu su ne Etam, Ayin, Rimmon, Token da Ashan, garuruwa biyar;
Ashan, Yutta da Bet-Shemesh, tare da wuraren kiwonsu.