Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: While unclean could not perform any service

4 ayoyi · 86 fannoni

Ayoyi game da While unclean could not perform any service

  1. Ubangiji ya ce wa Musa,

  2. “Faɗa wa Haruna da ’ya’yansa maza, su lura da tsarkakakkun abubuwan da Isra’ilawa suka keɓe gare ni da bangirma, saboda ba za su ƙazantar da sunana mai tsarki ba. Ni ne Ubangiji.

  3. Firist zai ɗauki itacen al’ul, da hizzob, da jan ulu, yă jefa su a kan karsanar da ake ƙonewa.

  4. Bayan haka, dole firist yă wanke rigunarsa, yă kuma yi wanka. Sa’an nan zai iya shiga cikin sansani, amma zai kasance da ƙazanta har yamma.