Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: A fixed portion of the spoil taken in war
Ayoyi game da A fixed portion of the spoil taken in war
Ka ɗauki wannan sashe daga rabin rabonsu ka ba wa Eleyazar firist, a matsayin sashe na Ubangiji.
Musa ya ba wa Eleyazar abin da aka ware wa Ubangiji, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.