Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: The coat or tunic
Ayoyi game da The coat or tunic
“Ka saƙa doguwar riga, abin ɗamara da kuma huluna domin ’ya’yan Haruna, don yă ba su girma da ɗaukaka.
Suka saƙa doguwar riga da lallausan lilin don Haruna da ’ya’yansa, aikin gwani mai saƙa,