Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Clothing with the holy garments

4 ayoyi · 86 fannoni

Ayoyi game da Clothing with the holy garments

  1. Ka kawo ’ya’yansa, ka sa musu taguwoyi,

  2. ka kuma sa musu huluna a kansu. Sa’an nan ka ɗaura wa Haruna da ’ya’yansa abin ɗamara. Su kuwa da zuriyarsu, aikin firist kuwa zai zama nasu ta wurin dawwammamiyar farilla. “Ta haka za ka keɓe Haruna da ’ya’yansa maza.

  3. Ka kawo ’ya’yansa maza ka sa musu taguwoyi.

  4. Sa’an nan ya kawo ’ya’yan Haruna maza, ya sa musu taguwoyi, ya ɗaɗɗaura igiyoyi kewaye da su, ya kuma sa musu huluna yadda Ubangiji ya umarce shi.