Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Generally participated in punishment of the people

2 ayoyi · 86 fannoni

Ayoyi game da Generally participated in punishment of the people

  1. In na shiga cikin ƙasar, na ga waɗanda takobi ya kashe; in na shiga cikin birni, na ga waɗanda suke fama da yunwa. Da Annabi da firist duk sun tafi ƙasar da ba su sani ba.’ ”

  2. “Ka duba, ka gani ya Ubangiji. Wane ne ka taɓa yi wa haka? Ko ya kamata uwaye su ci ’ya’yansu, ’ya’yan da suka yi reno? Ko ya kamata a kashe firistoci da annabawa a cikin haikalin Ubangiji?