Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Profane and wicked

3 ayoyi · 86 fannoni

Nemi "Priests"

Ayoyi game da Profane and wicked

  1. To, Eli kuwa ya tsufa ƙwarai, yana kuma jin labari duk abin da ’ya’yansa suke yi wa dukan Isra’ila, da yadda suke lalata da matan da suke hidima a bakin ƙofar Tentin Sujada.

  2. Saboda haka ya ce musu, “Don me kuke yin waɗannan abubuwa? Na sami labari daga wurin mutane a kan duk ayyukan muguntanku.

  3. A’a, ’ya’yana ba labari mai kyau nake ji cikin mutanen Ubangiji ba.