Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Priests: Blessing the people
Ayoyi game da Blessing the people
“Gaya wa Haruna da ’ya’yansa, ‘Ga yadda za ku albarkaci Isra’ilawa. Za ku ce musu,
“ ‘ “Ubangiji yă albarkace ku, yă kuma kiyaye ku;
Ubangiji yă sa fuskarsa ta haskaka a kanku, yă kuma yi muku alheri;
Ubangiji yă dube ku da idon rahama, yă kuma ba ku salama.” ’
“Da haka za su sa sunana a kan Isra’ilawa, ni kuma zan albarkace su.”