Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Thank God for his gifts to their people
Ayoyi game da Thank God for his gifts to their people
Ina gode wa Allah kullum dominku, saboda alherinsa da aka ba ku a cikin Kiristi Yesu.
Ina gode wa Allahna a kowane lokacin da na tuna da ku.
Wace irin godiya ce za mu yi wa Allah saboda ku a kan dukan farin cikin da muke da shi a gaban Allahnmu ta dalilinku?