Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Tychicus
Ayoyi game da Tychicus
Tikikus, ƙaunataccen ɗan’uwa da kuma amintaccen bawa cikin Ubangiji, zai faɗa muku kome, domin ku ma ku san yadda nake, da kuma abin da nake yi.