Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Commissioned by Christ
Ayoyi game da Commissioned by Christ
Saboda haka ku tafi, ku mai da dukan al’umman duniya su zama almajiraina, kuna yi musu baftisma a cikinsunan Uba, da na Ɗa, da na Ruhu Mai Tsarki,